Lafiya Jari ce - 'Yan Najeriya sama da miliyan 6 na dauke da cutar Siga (Diabetes)
Listen now
Description
Shirin 'Lafiya Jari Ce' a wannan makon ya duba batun illolin cutar sukari ko kuma diabetes a turance, cutar da bisa al’ada ake gudanar da bikin yaki da ita a kowacce ranar 14 ga watan Nuwamba a wani yunkuri na wayar da kan jama’a game da illolinta dama yadda za a kare kai daga kamuwa da ita.