Lafiya Jari ce - Yadda cutar tsananin damuwa ke kisan mummuke ga miliyoyin mutane
Listen now
Description
Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu na wannan mako, ya yi duba kan yadda cutar tsananin damuwa kan kisan miliyoyin mutane ba tare da sani ba, cutar da WHO ke cewa ta na barazana ga rayukan mutane musamman a nahiyar Afrika