Lafiya Jari ce - Yadda Nijar ke yaki da zazzabin Malaria ta hanyar rabon gidan sauro
Listen now
Description
Shirin Lafiya Jari ce na wannan makon ya mayar da hankali kan matakan da Jamhuriyyar Nijar ke dauka a yaki da zazzabin cizon sauro ko kuma Malaria ta hanyar rabon gidan sauro ko kuma sange ga al'ummarta da nufin karesu daga cizon sauron wanda zazzabinsa ke kashe mutane fiye da dubu 5 kowacce shekara a sassan kasar.