Lafiya Jari ce - Fargabar al'umma bayan sake bayyanar cutar Shan'inna a Najeriya
Listen now
Description
Shirin 'Lafiya Jari Ce na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya duba fagabar da al'umma a Najeriya suka shiga sakamakon sake bayyanar cutar Polio ko Shan'inna a wasu sassan kasar, shekara guda bayan da Hukumar lafiya ta Duniya ta wanke kasar daga wannan cuta.