Lafiya Jari ce - Kalubalen da masu fama da lalurar laka ke fuskanta a Najeriya
Listen now
Description
Shirin Lafiya Jari ce na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya yi duba kan yadda masu fama da lalurar laka ke rayuwa da kuma kalubalen da su ke fuskanta dai dai lokacin da Duniya ke ware kowacce ranar 5 ga watan Satumba don wayar da kai kan matsalar.