Episodes
Shirin Tarihin Afrika tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal a wannan Mako ya dora daga inda ya tsaya a kashi na 1 cikin tarihin tsohon shugaban kasar Mali Moussa Traore da ya yi gwagwarmaya da turawan Faransa.
Published 02/22/20
Shirin Tarihin Afrika na wannan lokacin shi ne kashi na 5 kan ci gaban tarihin rayuwar tsohon shugaban Congo Brazaville Fulbert Youlou.
Published 10/30/19
Shirin Tarihin Afrika na wannan makon, ci gaba ne kan tarihin gwagwarmayar Fulbert Youlou, tsohon shugaban kasar Congo Brazzaville.
Published 08/25/19
Shirin Tarihin Afrika na wannan makon, ci gaba ne kan tarihin gwagwarmayar Fulbert Youlou, tsohon shugaban kasar Congo Brazzaville.
Published 08/18/19
A ci gaba da tarihin Fulbert Youlou tsohon shugaban kasar Congo Brazzaville, wannan ne kashi na 6 tare da Abdoulkarim Ibrahim, a yi saurare Lafiya.
Published 08/03/19
A cikin shirin tarihin Afrika ,za ku ji tarihin tsohon Shugaban kasar Congo Brazaville Fulbert Youlou,mutumen da a lokacin ake kalo a matsayin wanda ba shida alkibla a cewar wasu daga cikin mutanen dake tareda shi.
Published 07/20/19
A cikin shirin tarihin Afrika ,a yau za mu soma da tarihin Sarkin sarakuna na Afrika Haile Selassie daga Habasha.
Za ku ji irin rawar da ya taka a kasar sa dama Duniya ga baki daya tareda AbdoulKarim Ibrahim.
Published 05/25/19
A cikin shirin tarihin Afrika ,Abdoul karim ya mayar da hankali zuwa rayuwar tsohon Shugaban kasar Zaire na wancan lokaci.
Daga irin rawar siyasa da matsalloli da tsohon Shugaban kasar Mobutu sese Seko yayi kokarin shawo kan su,sai dai hakan bata samu ba ,bayan da manyan kasashen Duniya suka juya masa baya.
Sai ku biyo mu
Published 04/27/19
A wannan makon muna dauke da kashi na farko na tarihin tsohon shugaban Jamhuriyar Congo Mubutu Sese Seko tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal. A yi saurare lafiya.
Published 04/20/19
Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya ci gaba da kawo tarihin Amílcar Cabral, jagoran da ya taka rawa wajen samun yancin kasar Guinea Conakry daga karkashin mulkin mallakar kasar Portugal. Shirin ya kuma yi waiwaye kan yadda Cabral ya taka rawan ga ci gaba wasu kasashen nahiyar Afrika.
Published 03/25/19
Amilcar Cabral, an haife shi ranar 12 ga watan Satumba a Bafata na kasar Guinee.
Mahaifinsa dan kasar Cape Verde.
A cikin shirin Tarihin Afrika Abdoulkarim Ibrahim ya mayar da hankali don duba irin rawar da Amilcar Cabral ya taka a kasar sa dama Afrika.
Published 03/16/19
A cikin shirin tarihin Afrika ,Abdoulkarin Ibrahim ya mayar da hankali tareda gudanar da bincike dangane da rayuwar tsohon Shugaban Jamhuriyar Nijar marigayi Diori Hamani.
Diori Hamani ya taka gaggarumar rawa a lokacin mulkin sa tareda neman kariya daga Faransawa.
Published 01/19/19

Shirin Tarihin Afrika na wannan makon, ya kawo karashen tarihin tsohon shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo, da yadda rayuwarsa ta kasance bayan mika mulki da shugaban Kamaru mai ci Paul Biya.
Published 12/10/18

A cigaba da duba rayuwar tsohon Shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo, Abdoul Karim Ibrahim ya mayar da hankali kan rawar da tsohon Shugaban ya taka ta fuskar siyasa a kasar da wajen kasar.
Wasu daga cikin makusantan tsohon Shugaban sun bayyana halin da aka shiga wajen mika ragamar iko daga Ahmadou Ahidjo zuwa ga Paul Biya.
Published 12/01/18
A cigaba da duba rayuwar tsohon Shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo,Abdoul Karim Ibrahim ya mayar da hankali zuwa rawar da tsohon Shugaban ya taka ta fuskar siyasa a kasar da wajen kasar.
Wasu daga cikin makusantan tsohon Shugaban sun bayyana halin da aka cimma wajen mika ragamar iko zuwa Paul Biya daga Ahidjo.
Published 12/01/18
A cikin shirin Tarihin Afirka na wannan mako, Abdoul Karim Ibrahim Shikal ya kawo tarihin rayuwar tsohon Shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo, da gwagwarmayarsa wajen cimma burin hada kan 'yan kasar Kamaru.
Published 11/17/18
A cikin shirin tarihin Afirka na wannan mako ,Abdoul Karim Ibrahim Shikkal ya mkayar da hankali zuwa rayuwar tsohon Shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo,Shugaban dake da burin hada kasar Kamaru .
Published 11/17/18
Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya ci gaba da kawo muku tarihin Hubert Maga tsohon shugaban kasar Jamhuriyyar Benin, kuma fitaccen dan gwagwarmaya da ya taka muhimmiyar rawa wajen gina kasar.
Published 11/04/18

Shirin tarihin Afrika a wannan karon ya faro tarihin Hubert Maga tsohon shugaban kasar Jamhuriyyar Benin fitaccen dan gwagwarmaya da ya taka muhimmiyar rawa wajen gina kasar.
Published 10/20/18
Shirin tarihin Afrika a wannan karon ya faro tarihin Hubert Maga tsohon shugaban kasar Jamhuriyyar Benin fitaccen dan gwagwarmaya da ya taka muhimmiyar rawa wajen gina kasar.
Published 10/20/18