Dandalin siyasa na yau asabar zai yo dubi kan rikicin shugabanci a jam'iyyar PDP a Najeriya
Listen now
Description
A cikin shirin dandalin siyasa Abdoulkarim Ibrahim yayo dubi dangane da rikicin shugabanci da ya kaure a jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya. Ya kuma dubo wasu labaren daga Kano dama Bauchi Najeriya.
More Episodes
Published 05/08/19
Shirin dandalin siyasa a wannan makon ya sake yin duba kan dambarwar neman shugabancin Majalisar Najeriyar karo na 9 da sabbin zababbun 'yan Majalisar wakilan kasar ke tafkawa. A yi sauraro lafiya.
Published 04/17/19