Description
Shirin Dandalin Siyasa ya tattauna kan karin farashin fetir da gwamnatin APC ta Muhammadu Buhari mai da'awar canji a Najeriya ta yi. Shirin ya ji ra'ayin 'Yan Najeriya da bangaren adawa da kuma masana tattalin arziki kan yadda suka kalli matakin karin farashin bayan janye tallafin mai.