Kasuwanci - Tasirin tattalin arziki kan shirin kasashen duniya na rage hayaki mai guba
Listen now
Description
Shirin 'Kasuwa akai miki Dole' na wannan makon tare da Ahmed Abba ya duba taron kasa da kasa kan Sauyin Yanayi a birnin Glasgow na kasar Scotland, da anniyar kasashen duniya na rage amfani da duk wani  makamashi dangin Manpetur da masana ke cewa na taimakawa wajen dumamar yanayi da gurbata muhalli, inda shirin yayi nazarin kan tasirin wannan lamari ga tattalin arziki.