Kasuwanci - Halin da ake ciki kan karancin Man fetur a Adamawan Najeriya
Listen now
Description
Shirin 'Kasuwa akai miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yada zango ne jihar Adama dake arewacin Najeriya, inda yayi nazari kan halin da al’umma ke ciki na karancin man fetur.