Kasuwanci - Jamus ta dakatar da aikin bututun gas na Nord Stream 2 da Rasha ke yi
Listen now
Description
Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi duba kan yadda hukumomin Jamus suka dakatar da aikin ginin bututun iskar gas da kamfanin kasar Rasha ke jagoranta sakamakon takaddamar da ta biyo bayan rashin bin dokoki daga kamfanin. Ayi saurare lafiya.