Tasirin da janye tallafin man fetur zai yi ga al'ummar Najeriya
Listen now
Description
Shirin kasuwa a kai miki dole tare da Ahmed Abba ya yi dubi kan matakin kamfanin man Najeriya na cire tallafin mai, wanda zai sauya farashin zuwa kusan ninkin yadda ake saya a yanzu. Tuni dai wannan batu ya haddasa cecekuce a sassan kasar wadda al'ummarta ke fama da matsin rayuwa.