Matakin gwamnatin Plateau na rage kudin takardun mallakar fili da gidaje
Listen now
Description
Shirin Kasuwa a kai miki dole tare da Ahmed Abba ya yada zango jihar Plateau da ke arewacin Najeriya, inda gwamnatin jihar, ta amince da rage kudin yin takardun mallakar gidaje da filaye da kashi 50, don bai wa jama’a damar samunsu cikin sauki.