Halin da babbar kasuwar kayan gwari ta Mile 12 ke ciki a birnin Legas
Listen now
Description
Shirin 'Kasuwa a Kai Miki Dole' tare da Garba Aliyu Zaria ya yi tattaki zuwa babbar kasuwar kayan gwari ta Mile 12 da ke birnin Legas inda ya zanta da shugabannin kasuwar da sauran masu ruwa da tsaki kan halin da take ciki, bayan kawo karshen rigingimu a tsakanin kabilun da ke cudanya da juna.