Kasuwanci - Gwamnatin Yobe ta gina kasuwannin zamani don inganta tattalin arziki
Listen now
Description
Shirin Kasuwa Akai miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba, ya yada zango ne jihar Yobe dake arewa maso Gabashin Najeriya, inda yayi dubi kan sabbin kasuwannin zamani da gwamnan jihar Maimala Buni ya gina a wasu manyan garuruwan jihar don farfado ta tattalin arzikin jihar dake fama da rikicin Boko Haram.