Kasuwanci - Yaya ake hada-hadar kudin intanet na Crypto Currency da CBN ya haramta a Najeriya
Listen now
Description
Shirin Kasuwa akai Miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya maida hankali ne kan kasuwar hada hadar kudade ta Internet da ake kira Crypto Currency, hada hadar da sannu a hankali ke karade Duniya, ciki harda nahiyar Afrika.