Kasuwanci - Tasirin nadin Okonjo Iweala a shugabancin Hukumar Kasuwanci ta Duniya
Listen now
Description
Shirin Kasuwa akai Miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba  ya maida da hankali ne kan nadin da Hukumar Kasuwanci ta Duniya WTO ta yi wa Dakta Ngozi Okonjo Iweala a matsayin shugabanta, Mace ta farko bakar fata kuma 'yar Najeriya da ta taba darewa Kujerar a tarihi.