Kasuwanci - Illar da kulle wasu filayen jiragen saman Najeriya ya haifarwa tattalin arziki
Listen now
Description
Shirin ''Kasuwa a kai miki Dole'' tare da Abubakar Isah Dandago ya mayar da hankali kan mahawarar da ta kaure kan matakin kulle filin jirgin saman Jihar Kano ga masu tafiye-tafiyen ketare na tsawon shekaru.