Kasuwanci - Yadda hausawa suka koma kasuwanci a Akinyele bayan rikicin Sasa a Ibadan
Listen now
Description
Shirin Kasuwa a kai miki Dole tare da Ahmed Abba ya leka sabuwar kasuwar Akinyele a jihar Oyo, kasuwar da wasu hausawa suka koma bayan hatsaniyar da aka samu a kasuwar SASA da ya yi sanadiyyar rasa dimbin rayuka da dukiyoyin jama'a.