Kasuwanci - Yadda Dangote da BUA suka ji da hadin guiwar kasuwanci tsakanin Najeriya da Faransa
Listen now
Description
Shirin Kasuwa Akai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya maida hankali ne dangane da ziyarar da karamin Ministan Faransa mai kula Kasuwancin Kasashen Waje, Franck Riester, ya kawo  Najeriya da zummar karfafa alakar kasuwanci tsakanin kasashen biyu da kuma mika goran gayyata ga mahalarta manyan taruka biyu na tattalin arzikin Afrika- Faransa da shugaba Emmanuel Macron zai dauki nauyi a watan Mayu da kuma Yuli mai zuwa.