Kasuwanci - Musu kwarmatowa gwamnati bayanan sirri kan rashawa sun koka kan hakkokinsu
Listen now
Description
Shirin Kasuwa akai miki Dole tare da Ahmed Abba ya yi Nazari ne kan halin da ake ciki dangane da Shirin gwamnatin Najeriya na kwarmato bayanan sirri kan cin hanci da rashawa ko kuma Whistle blowing a turance, wada ta yi alkawarin bada lada akai, to sai dai wasu na korafin cewa sun bada bayanan sirri ba tare da basu sisin kobo ba, hasalima an jefa rayuwarsu cikin hadari.