Kasuwanci - Ɗangote zai faɗaɗa harkan Siminti don sauƙaƙa farashin sa a Najeriya
Listen now
Description
Shirin Kasuwa Akai Miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya duba batun musabbabin tsadar Siminti da kuma karuwar bukatarsa a Tarayyar Najeriya duk kuwa da matsin tattalin arziki da ake fama da shi, saboda matsalolin tsaro da annobar korona.