Kasuwanci - Halin da 'yan kasuwa ke ciki dalilin tasirin rufe iyakokin Najeriya
Listen now
Description
Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon yayi nazari ne kan halin da 'yan kasuwa suka shiga na cigaba da akasinsa sakamakon tasirin rufe iyakokin da Najeriya tayi tsakaninta da makwaftanta.