Kasuwanci - Takura da Makiyaya ke fuskanta a Kudancin Najeriya na shafar tattalin arziki
Listen now
Description
Shirin 'Kasuwa akai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya maida hankali ne, dagane yadda takura da fulani makiyaya ke fuskanta a kudancin Najeriya ke shafar harkokin kiwo da safarar dabbobi daga arewaci zuwa kudancin kasar.