Kasuwanci - Yadda tsadar kayan abinci ke tsananta a sassan Duniya
Listen now
Description
Shirin Kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba, a yau ya mayar da hankali kan tsadar rayuwa da kuma tashin farashin kayaki a kusan ilahirin sassan Duniya, ko da ya ke lamarin ya tsananta a Najeriya kasar da alkaluma ke nuna yadda ake samun karuwar matalauta a kowacce rana.