Kasuwanci - Rashin tabbas ya mamaye shirin Najeriya na tallafawa manoma da sana'o'i
Listen now
Description
Shirin 'Kasuwa akai miki Dole' na wannan mako ya maida hankali ne dangane da shirin gwamnatin Najeriya na tallafawa manoma da kuma kananan sana’o’i. Shirin wanda Babban Bankin Najeriya CBN ya kirkirir karamin bankin tsimi da tanadi na musamman da akayi wa suna da NIRSAL dake tallafawa manoma da kananan ‘yan kasuwa basuka maras kudin ruwa cikin sauki, batare da jingina ba, kamar yadda aka saba a wasu bankunan kasuwanci.