Kasuwanci - Bankin Najeriya ya dakatar da baiwa kamfanonin canji kudaden waje
Listen now
Description
Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon tare da Ahmad Abba ya tattauna da masana kan matakin babban bankin Najeriya CBN na dakatar da baiwa kamfanonin 'yan canji kudaden kasashen waje.