Kasuwanci - Yadda gobarar kasuwar jihar Sokoto ta kassara harkokin kasuwanci
Listen now
Description
Shirin Kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba ya yi duba kan halin da 'yan kasuwar jihar Sokoto ke ciki bayan gobarar babbar kasuwar jihar ta farkon shekarar nan.