Kasuwanci - Yadda jihohin kudancin Najeriya ke rigima da gwamnatin Tarayya kan haraji
Listen now
Description
Shirin Kasuwa a kai miki dole tare da Ahmed Abba wanda ya yi duba kan dambarwar da ta kunno kai tsakanin jihohin Lagos da Rivers da kuma gwamnatin Tarayyar Najeriya, bayan da jihohin suka bukaci basu damar cin gajiyar kudaden harajin VAT maimakon aikasu asusun ajiyar Tarayya.