Tasirin Rancen Naira Tiriliyan 138 A Rayuwar ’Yan Najeriya
Listen now
Description
Send us a textBayan da Majalisar Dattawa ta sahale wa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu karbo wani sabon rance na sama da Naira tiriliyan daya, yawan bashin da ake bin Najeriya ya kai matakin da bai taba kaiwa ba a tarihi. Da wannan amincewa dai yawan bashin da ake bin Najeriya ya kai Naira tiriliyan 138!Wannan shirin na Najeriya a Yau zai yi bincike ne a kan tasirin da wannan bashi yake da shi a rayuwar ’yan Najeriya.
More Episodes
Send us a textWata matsala da kasar nan ke cigaba da fuskanta itace matsalar karancin abinci sakamakon ‘yan ta’adda dake barnata amfanin noma, hana manoma yin noma, a wasu lokutan ma karbar kudaden haraji daga manoma a wasu yankunan kasar nan.Hakan yasa alummomin Karamar hukumar Gassol da Balli...
Published 11/28/24
Published 11/28/24
Send us a textAl’ummar Tudun Biri sun ce su da ma ba su sa a ka bayan da aka ba da labarin cewa kotu ta yi fatali da wata kara da aka shigar a madadin su.Tun a bara dai, lokacin da wasu lauyoyi suka shigar da ƙara suna neman a bi wa wadanda wani harin rundunar sojin sama a kan kauyen ya hallaka...
Published 11/26/24