Yadda 'yan damfara ke wawure kudin talakawa da sunan taimakon korona - 10/06/2020
Listen now
Description
Shirin Kasuwa Akai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya maida hankali  kan yadda jama’a da dama ke fadawa tarkon ‘yan damfara da sunan tallafi ko agajin gwamnati don rage radadin dokar kulle don hana yaduwar cutar korona masamman a Tarayyar Najeriya.
More Episodes
Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon ya tattauna kan yadda matsalar rashin ayyukan dake karuwa tsakanin matasa ke yin tasiri kan sha'anin tsaro da tattalin arziki a Najeriya.
Published 12/02/20
Published 12/02/20
Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi nazari ne game da zargin ha'inci da ake yi wa masu gidajen man fetur.
Published 11/25/20