Coronavirus: Kasuwar saida takunkumin rufe baki da hanci ta kankama a Najeriya - 06/05/2020
Listen now
Description
Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan lokaci yayi nazari kan yadda kasuwar dinki da kuma sayar da takunkumin rufe baki da hanci ta yi karfi a kasashen duniya, musamman Najeriya, saboda dakile annobar coronavirus.
More Episodes
Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon ya tattauna kan yadda matsalar rashin ayyukan dake karuwa tsakanin matasa ke yin tasiri kan sha'anin tsaro da tattalin arziki a Najeriya.
Published 12/02/20
Published 12/02/20
Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi nazari ne game da zargin ha'inci da ake yi wa masu gidajen man fetur.
Published 11/25/20