Coroanvirus: Halin da Kano ta shiga bayan soma aikin dokar hana jama'a fita - 22/04/2020
Listen now
Description
Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan mako tare da Ahmed Abba, yayi tattaki zuwa jihar Kano, inda ya duba halin da al'ummar jihar suka shiga bayan soma aikin dokar hana fitar da gwamnati ta kafa, domin dakile yaduwar annobar coronavirus.
More Episodes
Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon ya tattauna kan yadda matsalar rashin ayyukan dake karuwa tsakanin matasa ke yin tasiri kan sha'anin tsaro da tattalin arziki a Najeriya.
Published 12/02/20
Published 12/02/20
Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi nazari ne game da zargin ha'inci da ake yi wa masu gidajen man fetur.
Published 11/25/20