Yadda Gwamnan Borno ya sassauta wa mutane radadin corona - 15/04/2020
Listen now
Description
Shirin Kasuwa A Kai Miki Dole wannan mako tare da Ahmed Abba ya tattauna ne kan yadda Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya tallafa wa miskinai da kayyakin abinci da kudade a daidai wannan ...
More Episodes
Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon ya tattauna kan yadda matsalar rashin ayyukan dake karuwa tsakanin matasa ke yin tasiri kan sha'anin tsaro da tattalin arziki a Najeriya.
Published 12/02/20
Published 12/02/20
Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi nazari ne game da zargin ha'inci da ake yi wa masu gidajen man fetur.
Published 11/25/20