Yadda farashin kayayyaki ya tashi a Najeriya - 04/03/2020
Listen now
Description
Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi nazari ne kan alkaluman d Hukumar Kididdiga ta Najeriya ta fitar da ke cewa, an samu tashin farashin kayayyakin masarufi a ...
Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon ya tattauna kan yadda matsalar rashin ayyukan dake karuwa tsakanin matasa ke yin tasiri kan sha'anin tsaro da tattalin arziki a Najeriya.