Shirin gwamnatin Najeriya na samar da ayyukan yi ga matasa - 26/02/2020
Listen now
Description
A cikin shirin na wannan lokaci Ahmed Abba ya duba batun shirin gwamnatin Najeriya na samar da ayyukan yi ga matasan kasar, musamman yadda Gwamnatin ke ci gaba da zaburar da masu hannu da shuni wajen ...
More Episodes
Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon ya tattauna kan yadda matsalar rashin ayyukan dake karuwa tsakanin matasa ke yin tasiri kan sha'anin tsaro da tattalin arziki a Najeriya.
Published 12/02/20
Published 12/02/20
Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi nazari ne game da zargin ha'inci da ake yi wa masu gidajen man fetur.
Published 11/25/20