Nasarorin Najeriya a bangaren sufurin jiragen ruwa duk da barazanar Coronavirus - 24/06/2020
Listen now
Description
Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi duba kan dimbin nasarori da gwamnatin Najeriya ta samu a bangaren sufurin jiragen ruwa, wanda shikadai ke aiki tun bayan dakatar da sauran harkokin sufurin tsakaninta da wasu kasashe saboda barkewar cutar coronavirus.
More Episodes
Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon ya tattauna kan yadda matsalar rashin ayyukan dake karuwa tsakanin matasa ke yin tasiri kan sha'anin tsaro da tattalin arziki a Najeriya.
Published 12/02/20
Published 12/02/20
Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi nazari ne game da zargin ha'inci da ake yi wa masu gidajen man fetur.
Published 11/25/20