Hukumomin Najeriya sun taimaka wa kanana da matsakaitan sana'o'i da suka durkushe dalilin COVID 19 - 16/09/2020
Listen now
Description
A cikin shirin 'Kasuwa A Kai Miki Dole', Ahmed Abba ya duba irin tallafin da hukumomin Najeriya suka baiwa kanana da matsakaitan sana'o'i da suka durkushe dalilin annobar COVID 19, da kuma yadda kwararru ke kallon shirin na gwamnati.
More Episodes
Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon ya tattauna kan yadda matsalar rashin ayyukan dake karuwa tsakanin matasa ke yin tasiri kan sha'anin tsaro da tattalin arziki a Najeriya.
Published 12/02/20
Published 12/02/20
Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi nazari ne game da zargin ha'inci da ake yi wa masu gidajen man fetur.
Published 11/25/20