Ma'aikatar jinkai da walwalar al'umma a Najeriya ta fara shirin taimakawa mata - 04/11/2020
Listen now
Description
Shirin Kasuwa Akai Miki Dole da wannan makon tare da Ahmed Abba ya maida hankali ne dangane da wani Shiri na gwamnatin Najeriya na taimakawa mata nakasassu, a kokarin saukakawa al’umma tsananin rayuwa da annobar korona ta haifar, karkashin ma'aikatar jinkai da walwalar al'umma ta kasar.
More Episodes
Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon ya tattauna kan yadda matsalar rashin ayyukan dake karuwa tsakanin matasa ke yin tasiri kan sha'anin tsaro da tattalin arziki a Najeriya.
Published 12/02/20
Published 12/02/20
Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi nazari ne game da zargin ha'inci da ake yi wa masu gidajen man fetur.
Published 11/25/20