Description
Ra'ayoyin masu saurare, kan sanin ko kasancewar kasar china a kasuwanin nahiyar Afrika wani sabon salonĀ mulkin mallaka ne, ta hanyar damfarawa kasashen nahiyar bashi kamar yadda kasashen yammaci ke fada, haka ne ko kuma a a.
Ga dai ra'ayin wasu daga cikin masu saurare tare da Zainab Ibrahim