Bakonmu a Yau
Is this your podcast?
Sign up to track ranks and reviews from Spotify, Apple Podcasts and more
Bakonmu a Yau
A kullum mukan gayyaci masana a fannoni daban daban domin tattauna wasu muhimman al'amurra da suka shafi kanun labarai a duniya. wani lokacin kuma wasu manyan jami'an gwamnati da masu fada aji sukan kawo muna ziyara domin tattauna batutuwan da suka shafi matsalolin da suka shafe su ko kuma ci gaban kasa.
Listen now
Recent Episodes
Kasar Iran ta amsa cewa lallai ta wuce adadin makamashin Uranium da aka kulla yarjejeniya da ita a shekara ta 2015, don ta daina ayyukan samar da makamin nukiliya.Tun a jiyan manyan kasashen duniya ke ta maida martini dangane da batun na Iran. A bara Amurka ta fice daga hulda da Iran inda ta fice...
Published 07/02/19
Rahotanni daga Jihar Anambra a Najeriya na nuna cewar wasu mutanen garin sun kori Fulani makiyaya da ke kiwon shanu a garin Nnewi, matakin da ya haifar da mahawara mai zafi a kafofin sada zumunta. Hotan bidiyon da aka nada aka kuma wallafa shi a intanet ya nuna yadda mutanen garin dauke da...
Published 07/01/19
Kwamitin da gwamnatin Tarayyar Najeriya ta kafa domin bayar da shawarwari game da yiyuwar shigar kasar a yarjejeniyar kasuwanci ta kasashen Afirka ya gabatar da rahotonsa, inda ya bukaci gwamnati ta amince da yarjenejiyar. To sai dai kwamitin ya bayar da wasu shawarwari musamman dangane da yadda...
Published 06/28/19
Do you host a podcast?
Track your ranks and reviews from Spotify, Apple Podcasts and more.
See hourly chart positions and more than 30 days of history.
Get Chartable Analytics »