Me Ya Sa ‘Yan Kasuwa Suka Ƙi Karya Farashi Duk Da Karyewar Dala?
Listen now
Description
Ana ta murnar dalar Amurka na karyewa watakila a samu saukin kayan masarufi. Sai dai a ganin wasu yadda ‘yan kasuwa suke azamar tsawwala kudi idan ta tashi ba su yi hakan ba a yayin da take saukowa. Shirin Najeriya a Yau ya duba dalilin da ya zama wajibi ‘yan Kasuwa su sauke farashin kayayyaki.
More Episodes
Send us a Text Message.A lokacin Bikin Babbar Sallah da mutane kan yi layya, ana sa ran wanda bai yi ba ma ya samu ya ci nama.Amma wasu masu karamin karfi kan bayyana yadda makwabtansu da suka yi layya sukan shige da namansu gida su yi tuwo-na-mai-na.Shirin Najeriya a Yau zai duba halalcin yin...
Published 06/14/24
Published 06/14/24
Send us a Text Message.Gwamnatocin Kananan Hukumomi sun koka cewa za a dora musu nauyi idan har aka amince da N62,000 a matsayin mafi karancin albashi.Sai dai ma’aikatansu na ganin ba su dalilin fadin hakan, ganin yadda suka samu ninkin kudaden shiga bayan cire tallafin man fetur.Ku biyo mu cikin...
Published 06/13/24