18 | RITAYA BATA TABA RAZANA NI BA, SABODA DALILAI... | RUMFAR AFRICA PODCAST
Listen now
Description
SHIRIN YA TATTAUNA BATUN RITAYA DAGA AIKI, MAHAMMINCIN SHIRI KAFIN LOKACIN YAZO, LOKACIN DA YA DACE MUTUM YA YI RITAYA, MAHIMMACIN SAN’A GA MA’AIKACI DON RAGE DOGARO DA ALNASHI, SANNAN BAKON YA YI BAYANIN YADDA YA KAMATA RAYUWA TA KASANCE BAYAN RITAYA. BAKON SHIRIN: PROF. MUNIR ABDULLAHI KAMBA, MALAMI A JAMI’AR BUKI, KANO NAJERIYA, TARE DA NI NAKU DR. SANI MOUSSA MAGAWATA MATANKARI MAI GABATARWA. 00:00 SHINFIDA 01:18 BUDE SHIRIN 05:48 KUDI DA ARZIKI 09:38 ME AKE NUFI DA RITAYA? 13:27 HANYOYIN SAMUN KARIN ALBASHI 15:58 MAFI YAWAN MA’AIKATA DA ABASHI SUKE FARA AIKI 17:12 DUBARUN BUNKASA ALBASHI 21:32 MA’AIKATU MASU ZAMAN KASU DA MA’AIKACI 26:27 MA’AIKATAN GWAMNATI DA KUDIN FENSHO 31:04 DABARUN JUYA ALBASHI DON BUNKASA SHI 37:11 HADA AIKI BIYU GA MA’AIKACI DON RAGE YAWAN CIN BASHI 41:35 MAHIMMANCIN KOYAWA IYALI SANA’A GA MA’AIKACI 42:46 FARGABAR ZUWAN RITAYA GA MA’AIKATA 44:58 SHIN MA’AIKACI A MATSAYIN BAWA YAKE? 48:44 RASHIN ALBASHI MAI KYAU, SHI KE KAWO RASHIN GASKIYA 53:40 BIYAN BASHI KO AMFANI DA ALBASHI TA HANYAR SARRAFA SHI 01:00:47 SHAWAR GA MA’AIKATAN KAMFANI MASU ZAMAN KAN SU 01:06:39 MATSAYIN FENSHO GA MA’AIKICI 01:09:16 MATSAYIN MA’AIKACIN DA YA RASU 01:10:29 KAR KA JIRA KUDIN RITAYA DON FARA KASUWANCI 01:12:05 TSARI MAFI KYAU DON INGANTA RAYUWAR MA’AIKACI 01:15:43 RAYUWA BAYAN RITAYA 01:20:16 MATSALAR RASHIN BAYAR DA KUDIN FENSHO CIKIN LOKACI 01:22:42 BABBAR SHAWAR GA MA’IKATA 01:25:55 RUFE SHIRIN
More Episodes
"TAKIN KASHIN MUTANE YAFI INGANCI A NOMA" Ku kasance tare da mu a cikin Shirin Rumfar Africa Podcast na wannan makon tare da babban bako matashi masani akan Noma da Kiwo na zamani, mai bada shawara akan harkar Noma ga Ciboyoyin gwamnati da masu zaman kansu da Ɗai-daikun Mutane. Mun tattauna...
Published 02/11/24
Published 02/11/24
SHIRIN YA TATTAUNA BATUN SHIRYA FINA-FINAN HAUSA, MATSALAR JAGORANCI, INGANTA AIKI, JARUMAI MASU TAKA RAWA A FINA-FINAI, JARUMAI DA SHIGA SIYASA, INGANCI DA KARFIN TASIRIN LABARI, KARFIN FADA AJI NA HUKAMAR TACE FINA-FINAI HAUSA, SHAWARWARIN JARUMIN GA ABOKAN AIKIN SA, DAMA WASU BATUTUWA DA AKA...
Published 02/06/24