Is this your podcast?
Sign up to track ranks and reviews from Spotify, Apple Podcasts and more
ADPlusHausa | Podcast
RUMFAR AFRICA | ADPlus Hausa
Sashen podcast na Afrika 🎙 Fagen tattaunawa…Batutuwa da suka shafi al'adu… Muna bawa mazauna Afrika masu magana da harshen Hausa muhimmanci a dukkan lamuran rayuwarsu…Shiri ne da ke karkashin kafafen sadarwa na Afrika.
Listen now
Recent Episodes
"TAKIN KASHIN MUTANE YAFI INGANCI A NOMA" Ku kasance tare da mu a cikin Shirin Rumfar Africa Podcast na wannan makon tare da babban bako matashi masani akan Noma da Kiwo na zamani, mai bada shawara akan harkar Noma ga Ciboyoyin gwamnati da masu zaman kansu da ÆŠai-daikun Mutane. Mun tattauna...
Published 02/11/24
Published 02/11/24
SHIRIN YA TATTAUNA BATUN RITAYA DAGA AIKI, MAHAMMINCIN SHIRI KAFIN LOKACIN YAZO, LOKACIN DA YA DACE MUTUM YA YI RITAYA, MAHIMMACIN SAN’A GA MA’AIKACI DON RAGE DOGARO DA ALNASHI, SANNAN BAKON YA YI BAYANIN YADDA YA KAMATA RAYUWA TA KASANCE BAYAN RITAYA. BAKON SHIRIN: PROF. MUNIR ABDULLAHI KAMBA,...
Published 02/06/24
Do you host a podcast?
Track your ranks and reviews from Spotify, Apple Podcasts and more.
See hourly chart positions and more than 30 days of history.
Get Chartable Analytics »