Is this your podcast?
Sign up to track ranks and reviews from Spotify, Apple Podcasts and more
Triple-E Media
True Crime Naija (Hausa Edition)
Barkanku yan Najeriya! Lokaci ya yi da zamu ɗauki nauyin tsare rayukan mu da kanmu. Ku saurare mu a yayin da za mu kawo muku labarai na iren-iren laifukan da su ke faruwa a kasar Nigeriya. Mu na fatan za ku ankara, kuma ku samu masaniya da faɗakarwa a kowanne labarin. Domin tsaro yana farawa ne daga ankararwa. Mu kasance cikin ankara da aminci, Mu kasance cikin tsaro, a kowanne lokaci.
Listen now
Recent Episodes
Masu sauraro, da ma Hausawa kan ce laifin dadi... karewa. A yau za mu kawo muku labarin mu na karshe a wannan zangon na True Crime Naija. A wannan makon za mu kawo muku labarin yadda jerin kashe-kashe a wani birni ya jefa mutanen garin cikin rudani da halin kaka-na-ka-yi. Kamar yadda kuka sani...
Published 11/10/21
Barkanku da kasancewa tare da mu a labarinmu na 12 na shirin True Crime Naija. A yau, za mu kawo muku labarin wata jarumar mahaifiya da ‘yar ta wacce aka keta wa haddi a makaranta. Wannan labarin yana dauke da wasu kalamai da suka shafi baligai kawai. Sai a yi hattara. ——————————————— Rabia...
Published 10/28/21
Do you host a podcast?
Track your ranks and reviews from Spotify, Apple Podcasts and more.
See hourly chart positions and more than 30 days of history.
Get Chartable Analytics »